Cup cake

sufyam Cakes And More
sufyam Cakes And More @sufyam1133
Gombe State

wannan cake din yayi dadi sosai kuma yayi laushi.Try

Cup cake

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

wannan cake din yayi dadi sosai kuma yayi laushi.Try

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsflour
  2. 2butter simas
  3. 10egg
  4. 2tspn vanilla
  5. 2 cupsugar
  6. food colour
  7. 2tspn baking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki samu kwanon ki mai kyau kizuba butter da sugar aciki kisa mixer kiyi mixing sai sugarn ya narke sannan kizuba kwanki da vanilla flavourn ki qara mixing yahade jikinshi

  2. 2

    Sannan ki dauko flour dinki da bakin powder 2 tspn kina zuba flour din har sai yayi daidai kaurin da akeso kar yayi tauri kuma kar yayi ruwa saiki saka food colour dinki kiqara mixing komai yahade jikinshi

  3. 3

    Saiki dauko cup cake tray dinki kisaka sheet din aciki kina zuba qullin aciki kisa a oven ya gasu, Idan ya gasu zakiji yafara qamshi shikenan kingama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sufyam Cakes And More
rannar
Gombe State
I really love everything about kitchen not just only cooking and baking🧑‍🍳♥️
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes