Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki ki jiqa farar shinkafa tayi kamar 8hrs ko 12hrs se ki wanke ita kuma ta dafawar ki dafa idan ta jiqu se ki wanke ki hada da dafafiyar shinkafar ki kai niqa amma kice kar a cika ruwa wajen niqa. Idan an kawo se ki jiqa yeast a ruwan dumi idan ya kumburo alamun me kyau ne se ki zuba kisa yoghurt 1cup ki ufe ki barshi ya tashi idan ya tashi se ki sa sugar salt da baking powder se kisa kasko a wuta kisa mai ki soya😋😋
- 2
- 3
Similar Recipes
-
Wainar shinkafa
Waina abuncin marmari ne,nakanyi shi lokaci xuwa lokaci ga Dadi ga sauqin Yi,👌 Hadeexer Yunusa -
-
-
-
-
Wainar shinkafa
Wainar Nan tayi Dadi sosae kuma tayi auki tayi min kusan guda 50 da doriya. #SKG Zee's Kitchen -
-
-
-
Wainar shinkafa
Ina San Masa da kuli kuma kowace irin Masa ce ta shinkafa,semo ko ta gero Ummu Aayan -
Wainar shinkafa
#akushidarufi asalin girkin anayin sane da shinkafa fara wadda ake tuwo da ita . Ummuh Jaddah -
-
-
-
-
-
-
-
Wainar shinkafa (Masar Bauchi)
#myfavouritesallahmeal Family na sunason cin wainar shinkafa,matuka tanada dadin cin ga dadi,Ko baki kayi zaka basu suci NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) -
Masa
Na hada kullin Masar tun ranar Asabar da dare akan ce da safiyar Lahadi zanyi masa in kaiwa Baba, Ranar Lahadi da Asuba aka ce min ya rasu. Allah ya maka Rahama Baba😭. Yar Mama -
-
-
Wainar shinkafa
wannan waina akwaita da laushi ga dadi koba miya zakicita da kuli ko sugar. hadiza said lawan -
-
-
Wainar shinkafa
Ina son waina banda shinkafa fara nayi shawaran yi da normal shinkafa bayan trial nd error kuma sai tayi kyau Aysha Little -
Wainar shinkafa
#team6lunch waina akwai dadi sosai ko da bakaci da miya ba,zaka iya cinta ma haka koka sha da lemo ko shayi.seeyamas Kitchen
-
Wainar shinkafa
wannan waina akwai dadi sosai sannan wasu zasuce maiyakawo ungurnu cikin waina to tana sata tayi laushi sosai . hadiza said lawan -
-
Burabisko da miyar gyada
Kullum shinkafa hakan zai sa ta fita a rai, don Haka muke sarrafashi ta wasu hanyoyin ciki akwai biski da dambu. Yar Mama
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13286908
sharhai