Wainar Shinkafa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

60mintuna
3 yawan abinchi
  1. 4Farar shinkafa kofi
  2. Nono
  3. Gishiri
  4. Baking powder
  5. Sugar
  6. Man gyada

Umarnin dafa abinci

60mintuna
  1. 1

    Zamu debi debi shinkafa kamar kofi hudu sai mu dafa kaman rabin kofi sauran sai mu jika kaman na awa biyu sai mu wanke.Mu dako wada muka dafa mu zuba a ciki akai nika,wasu kuma sai anyi nikan suke juye daffafar,musa nono mai kyau da bakar hoda cikin babban cokali,idan ba nono ana iya saka yis sai mu jujjuya sannan a rufe ya kwana koya sami awani.

  2. 2

    Idan ta kumburo sai musa gishiri kadan sugar kadan sai mu juya musa mai a tanda idan yayi zafi mu soma soyawa idan bari daya ya soyu ya canza launi sai mu juya dayan.Ana cin wannan waina da sugar,zuma koda wani Nau'i na miya.#tnxsuad

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bint Ahmad
Bint Ahmad @Bint92
rannar
Sallari,Kano Nigeria.
For me,the kitchen is the most special room in the house.Its a place for adventure -not drudgrey,but discovery,sharing and showing off with friend's,trying new ideas.♡☆
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes