Cucumber drink Recipe By RuNas kitchen

RuNas Kitchen
RuNas Kitchen @ChefR6044
kano
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Cucumber
  2. Lemon tsami
  3. Na’a Na’a
  4. Sugar
  5. Water

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farkoh kisamu tukunya kizuba ruwa kizuba sugar kidaddaka na’a na’a kizuba akai saiki Dora a wuta ya dahu sosai kiyi syrup dinsa

  2. 2

    Cucumber da Na’a na’a kiyanka kiyi blending da ruwa yayi laushi sannan lemon tsami ki matseshi a dan kwano kizuba akan markadaddan cucumber din saiki daukoh dan mazubi kitace syrup din nan ma da kikayi shima kitace a kai saiki juya kidan dana idan zaki was yayi miki shikenan idan kina bukatar kari kikara asaka yayi sanyi asha kidanyi garnishing da cucumber da sauran kayan hadin yarda zaiyi kyau

  3. 3

    Written by
    *Rukayya m jamil*
    *Mrs Nasir *
    CEO
    👩‍🍳RuNas Kitchen👩‍🍳

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

RuNas Kitchen
RuNas Kitchen @ChefR6044
on
kano

Similar Recipes