Mango juice

chef jeedoh👩‍🍳
chef jeedoh👩‍🍳 @cook_24961208

Ina jin dadin wannan lemon sosae 😋

Mango juice

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Ina jin dadin wannan lemon sosae 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki bare mango dinki sannan saiki nika sannan saiki tace

  2. 2

    Inkika tace saiki xuba foster mango da Dan sugar kadan sannan saiki xuba lemon jarka amma mango saiki juya sai ki saka a fridge yy sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
chef jeedoh👩‍🍳
chef jeedoh👩‍🍳 @cook_24961208
rannar

sharhai

Similar Recipes