Lemon mango

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Lemo fa yayi Dadi gashi kana Sha kana jin Dan kamshin lemon tsami ga sanyi

Lemon mango

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Lemo fa yayi Dadi gashi kana Sha kana jin Dan kamshin lemon tsami ga sanyi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Mangwaro 3 manya
  2. Citta
  3. Kanunfari
  4. Girfa
  5. 4Lemon tsami kanana
  6. 1Tiara ta mango
  7. Sugar yadda kk so
  8. 4Ruwa leda

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke mangwaron ki tas sae ki xauna ki yanka su ki xuba ruwa ki daka kyn kamshi kisa ki barshi y tafasa sae ki juye shi a blender ki Kara ruwa kiyi blending dinsa

  2. 2

    Sae ki tace kisa sugar,tiara, flavour ki Matsa lemon tsami kisa a fridge ko kisa kankara yy sanyi sae asha

  3. 3

    Sae nayi Masa kwalliya da ganyen lemon tsami

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes