Doughnut

SWEET_DREAMS_BAKERY
SWEET_DREAMS_BAKERY @cook_19223564
Kano

Akwai laushi sosai da dadi gakuma kosarwa

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

5min
5 yawan abinchi
  1. 3Flour kofi
  2. 2 tspYeast
  3. Madara mai dumi Kofi 1
  4. Sugar Rabin Kofi
  5. 1 tspButter
  6. Gishiri kadan
  7. Vegetable oil
  8. Vanilla flavor 2 caps
  9. Nutella

Umarnin dafa abinci

5min
  1. 1

    Zaki zuba flour inki a kwano saiki zuba yeast,sugar,gishiri,butter da vanilla flavor saiki kwaba da ruwan madara xaki yi kwabin yadanyi kauri.

  2. 2

    Kisaka akan board kiyi rolling saiki samu doughnut cutter kifitar da shape in doughnut inki. Kisaka arana kabarshi yatashi sosai saiki daura mai awuta yadanyi xafi kisaka doughnut inki aciki

  3. 3

    Ki soya. Saiki shafa nutella akan doughnut inki shknn

Gyara girkin
See report
Tura

Wanda aka rubuta daga

SWEET_DREAMS_BAKERY
SWEET_DREAMS_BAKERY @cook_19223564
rannar
Kano
my love for food
Kara karantawa

Similar Recipes