Creamy chiffon cake

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Naji ina kwadayi cake shine na hada wana cake din kuma nida iyalina muji dadinshi sosai 😋😋

Creamy chiffon cake

Naji ina kwadayi cake shine na hada wana cake din kuma nida iyalina muji dadinshi sosai 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupflour
  2. 1/4 cupoil
  3. 1/4 cupcold milk
  4. 1/4 cupsugar
  5. 1teaspoon vanilla extract
  6. 6eggs
  7. Whipping cream
  8. Sprinkle

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na haba egg white da egg yolk, sena dawko eggs yolks din nasa rabi sugar dana bayana a sama

  2. 2

    NASA oil, cold milk na hadesu sana sena takande flour na zuba

  3. 3

    Na hadeshi sena ajiye gefe

  4. 4

    Sena Dawko eggs white nasa sawra sugar din nayi whipping seda yayi kawri da kufa kamar yadan kike gani a picture

  5. 5

    Sena juye shi ciki hadi cake din so biyu na zuba

  6. 6

    Sekiyi mixing a hankali sana sena juye ciki abun baking nasa a oven ma 20mn

  7. 7

    Baya ya gasu sena barshi yayi sanyi

  8. 8

    Sena dawko heavy cream nasa sugar 2tablespoon nayi whipping dinshi

  9. 9

    Har seda yayi kawri sena dawko cake dina na haba ta biyu

  10. 10

    Sena zuba cream a tsakiya shi na rufe na shafe jikishi duka da cream

  11. 11

    Kamar yadan kike gani a picture din

  12. 12

    Enjoy!

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes