Vanilla sponge cake squares

Maryamyusuf
Maryamyusuf @Bakengrill
Kaduna

Ga dadi ga daukan ido

Vanilla sponge cake squares

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ga dadi ga daukan ido

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsflour
  2. 3 cupsveg oil/butter
  3. 7eggs
  4. 1 cupsugar
  5. 1 tbspvanilla flavour
  6. 1/2baking powder
  7. 1/2 tspb*soda
  8. 2 tbspnmilk flavour
  9. Frosting
  10. 1 cupwhipping cream
  11. 1/2 cupcold milk
  12. Topping sauce strawberry
  13. 1 tspvanillah flavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ah bowl nazuba flour,baking powder,baking soda,milk flavour najuya na aje aside

  2. 2

    Ah wasu bowl guba 2, nafasa egg nacire white daban yolk daban

  3. 3

    Nadauka farin egg din nasa mixer nafara mixing harsai yayi kunfa

  4. 4

    Yolk din nasa sugar aciki nai amfani da whisker nai mixing har sai da komai ya hade jikinsa,nasa oil nacigaba da mixing na vanilla najujjuya komai ya hade

  5. 5

    Nadauko fulawa ina azubawa a hankali inamixing har yaqare,

  6. 6

    Nadau white egg din nazuba nai mixing kaman na 2 min komai yahade jikinsa

  7. 7

    Nashafa butter a baking try na juye mixture din nagasa for 30 min

  8. 8

    Ah bowl nasa whipping cream, cold milk,vanilla flavour nai mixing da mixer

  9. 9

    Bayan cake din ya huce,naraba shi 2 nashafa whipping asama nadauko dayan nadaura akai shima nashafa

  10. 10

    Nakawo strawberry na yaryada kaman haka

  11. 11

    Sai yanyanka shi yazama square din kenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryamyusuf
Maryamyusuf @Bakengrill
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes