Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Coffee
  2. Sugar
  3. Madara
  4. Ruwan zafi

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki samu dan bowl saiki zuba coffee nki aciki dai dai ydd kk bukata saiki zuba sugar amma yafi coffeen yawa misali kinsa coffeenki table spoon 2 to inkika tashi zaki zuba sugar kamar table spoon 3 haka ko 2/1 saboda shi nescape yanada daci saiki debi ruwan zafi kamar table spoon 3 haka saiki zuba acikin wannan sugarn da coffee saikiyita kadashi koda abin kada kwai koda falk kina kadashi zakiga yana kara yawa sannan yana kara kauri kiyita kadashi har saikinga yayi fari yayi kauri saiki

  2. 2

    Saiki dauko kofinki kizuba sugar da madaranki da ruwan zafi saiki juya saiki dauko wannan coffeen kizuba asaman wannan ruwan madaran saikiyi decorating nasa yadda kkkso

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
ZAINAB ADAM MAKAMA
ZAINAB ADAM MAKAMA @cook_23241606
on
CEO MAKAMA'S KITCHENmy kitchen my pride
Read more

Comments

Similar Recipes