Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

10mins
  1. Apple
  2. Watermelon
  3. Sugar (optional)

Cooking Instructions

10mins
  1. 1

    Zaki samu Apple dinki masu kyau (jajaye) ki yayyanka su,itama watermelon din ki yayyanka ta sei ki zuba a blender ki markada sei yayi laushi sosai sei ki tace ki dan saka suger kadan dan qarin dandano sei a saka a fridge yayi sanyi sei a sha.

    Shikenan kin gama.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Khaulah Shehu Abdullah
Khaulah Shehu Abdullah @haulen_baba05
on

Comments (3)

Similar Recipes