Faten wake da doya

Rukayya Jarma
Rukayya Jarma @ruky14744
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 servings
  1. Doya
  2. Wake
  3. Manja/ man gyada
  4. Kayan miya
  5. Maggi
  6. Kifi
  7. Kayan kamshi
  8. Alayyahu ko cabbage

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba Mai a tukunya ki Dora a wuta ki kawo kayan miyanki Shima ki zuba ki bari ya soyu

  2. 2

    Idan ya soyu ki kawo ruwa daidai yadda kike so ki zuba,ki zuba kayan kamshinki ki rufe ya tafasa,ki fere doyarki, ki yanka daidai girman da kike so,saiki zubata a cikin tafasasshen ruwanki ki kawo dafaffen wakenki Shima ki zuba.

  3. 3

    Saiki rufe ki bari su dahu tare,abinda yasa nake fara dafa wake saboda Yana jimawa kafin ya dahu Kuma Zaki tace bakin ruwan nan nashi.

  4. 4

    Idan ya kusa dahuwa saiki kawo kifin ki da albasa da alayyahu ki zuba ki jira ya karasa dahuwa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukayya Jarma
Rukayya Jarma @ruky14744
rannar
Ina kaunar girki musamman snacks da Kuma Miya kala kala
Kara karantawa

Similar Recipes