Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere doya ki gankata kanana ki ajiye a gefe.
- 2
Ki gyara kayan miya ki markada ko ki jajjaga, kisa manja a tukunya da albasa ki soya sannan ki zuba kifi ki soya sae kisa kayan miya da kayan kamshi da maggi ki soyata sannan ki kara ruwa da zae dafa doyar ya tafasa.
- 3
Ki zuba doya ki barta tayi laushi sannan kisa alayyahu da lawashi suyi minti Biyar ki kashe.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10693863




sharhai