Faten doya da wake

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na fere doya na yayyanka na wanke. Sai na gyara wake na dafa shi na ajiye shi a cikin collander.

  2. 2

    Sai na zuba mangyada a wuta da yayi zafi sai na zuba kayan miya, kayan hadi,da ganda da kayan kamshi ya soyu sosai sai na zuba ruwa kadan. Bayan ya tafasa sai na zuba doyar.

  3. 3

    Bayan doyar ta dahu sai na zuba waken na cakuda.

  4. 4

    Sai na zuba alayyahu na gauraya.

  5. 5

    Aci dadi lpia.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Tata sisters
Tata sisters @cook_16272292
rannar
Bauchi State
cooking is one of my best hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes