Kayan aiki

30mnt
2people
  1. 1 sachetCous cous
  2. Vegetable oil
  3. Cabbage,
  4. 4 carrots
  5. green beans
  6. 4Irish potato,
  7. onions 1
  8. scotch bonnet peppers
  9. Seasonings 5
  10. Sardine 1

Umarnin dafa abinci

30mnt
  1. 1

    D farko Zaki yanka duka veggies dinki d jajjagen kayan miya sai ki ajiyeshi a gefe

  2. 2

    Ki daura oil a tukunya ki soya d albasa sai ki xuba jajjagen kayan miyan d tomato ki soya ki xuba ruwa kadan a Kai ki rufe

  3. 3

    Inyayi for like 10 minutes sai ki xuba su carrots d sardine dinki d Irish ki Saka seasonings inki ki rufe inya soyu sai ki zuba cabbage d onions ki rufe y Kara dahuwa sai ki sauke

  4. 4

    For d couscous Zaki daura ruwa 1cup a tukunya kisaka Mangyada kadan inya tafasa sai ki zuba cous cous din ki rage wutan ki barshi 4like 5 mnt ki sauke aci Dadi lfy

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Oum Najmah
Oum Najmah @Najma201o
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes