Offals pepper soup(farfesun Kayan ciki)

Fatyma saeed @MF_KC
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko dai zaa wankeshi sosai sai azuba a pot a zuba salt sai ginger &garlic sai thyme sai a barshi ya duhu kamar 30mins sai cire kitsen a tace ruwan a tsaneshi a sake wankeshi da kyau
- 2
Sai a blending green&red pepper sai scotch bonnet Sai onion a yanka ta yadda ake so
- 3
Sai azuba oil a pot din a zuba onion a soya sai kayan miyan da akayi blending sai a zuba curry Maggie da ginger&garlic sai tyhme sai azuba offals din a zuba ruwa yadda zai dahu sosai idan ya kusa dahuwa sai a zuba potato din a rage wuta yadda zai Ida dahuwa enjoy 🥣
Ramadan mubarak 🌙
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Pepper chicken
Xaki shi da fried rice koh jellof yana dadi sosai koh kicishi haka nan asmies Small Chops -
-
-
Cow head pepper soup and lemonade
#Ramadhancontest. During Ramadan period i like pepper soup serve with snack. This pepper soup was delicious. teema habeeb -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Chinese fried rice
For #teamsokoto you guys surprised meAnd you all made my day 🤗🤗🤗On Saturday and Sunday morning of 12th December i got some chats and calls of some apologizing for not being able to attend our cookout i was worried and hopeful at the same time and Boom! Over 60 women attended the largest no of authors we have gotten from a cookout Thank you all for the well wishes and Duas i really appreciate and i love you all for the sake of Allah 🥰 lets keep the momentum high 💃💃keep searching keep cooking keep sharing…. Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
Spinach rice and tandoori chicken
Ina kara ma fiddys kitchen godiya akan recipe din tandoori chicken. Allah ya saka da alkhairi ya kuma biyaki da gidan aljanna Zeesag Kitchen -
Jollop din wheat semolina pasta (Macaroni)
Inada sauran miyar da nayi jiya,kayan ya rage,na rasa mezanyi da ita,kawai sai nayi tunanin nayi amfani da ita nadafa Macaroni Samira Abubakar -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16864577
sharhai