Kayan aiki

5 servings
  1. 3 cupsShinkafar tuwo
  2. 1 cupShinkafar dafawa
  3. Yeast
  4. ¹/²Baking powder
  5. Pinchsalt
  6. Sugar
  7. Onions

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki jika shinkafar tuwo ta kwana dasafe ki hada da shinkafar dafawarki ki wanke dakyau kisaka yeast ki markada

  2. 2

    Bayan kin markada sai ki Sami qullun ki markada albasa ko ki yanka kanana ki zuba

  3. 3

    Ki sa gishiri kadan da sugar madaidaici sai kisaka baking powder kadan ki juya sosai har sai sun hade

  4. 4

    Sai kisaka Shi inda keda dumi don ya taso yayi maki waina Mai kyau

  5. 5

    Da ya taso sai ki Dora tandarki a wuta Amma sai ki Dan rage wutar ki fara soyawa

  6. 6

    Bayan 3mins sai ki juya dayan gefen zakiga tayi brown ta soyu kenan

  7. 7

    Za a iya ci da miyau taushe ko Naman kan rago

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Wanda aka rubuta daga

mrs Z A Sullubawa
mrs Z A Sullubawa @fatymaikudi
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes