Waina(masa)

 Dada Hafsat( Hana's Ktchn )
Dada Hafsat( Hana's Ktchn ) @cook_19590080
Kaduna

# Kaduna State

Waina(masa)

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

# Kaduna State

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa 3mintuna
8yadanganta da maciya
  1. 4Shinkafartuwo Kofi4
  2. Shikafar dafawa 1/3 Kofi
  3. Sugar yanda kakeso
  4. 1Albasa matsakaiciya
  5. Baking powder cokali 1
  6. Yeast cokali 1 da 1/2 babba
  7. Mai na suya Rabin kwalba

Umarnin dafa abinci

Awa 3mintuna
  1. 1

    Farko zaa gyara shinkafa in ta Hausa CE a wanke ajikata kaman awa Biyu sannan asa yeast a ciki a kuma tafasa shinkafar dafawa asa ciki sai akai markade idan an dawo as zuba sugar da baking powder a kurza albasa a zuba abarta ta tashi na tsawonmituna 30 sannan a fara soyawa a tanda ingefe daya yayi a juya dayan shimayayi zaa iyaci da miya ko sugar.

  2. 2

    Kar kullun yayi ruwa karkuma yayi kauri sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
 Dada Hafsat( Hana's Ktchn )
rannar
Kaduna
I love cooking morethan any thing else, caterers we feed the world
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes