Special curry rice

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hr
200 servings
  1. Curry,
  2. Maggi,
  3. 13modu of rice,
  4. onion,
  5. oil
  6. spacies,
  7. pepper
  8. 100ml
  9. Kayan Miya

Umarnin dafa abinci

2hr
  1. 1

    First steps I add a water inside the pot and add some salt then nabari ya tafasa sannann na raba ruwa Kashi biyu na zuba gari curry acikin zuwan zafin

  2. 2

    Daga Nan nazuba rice Dina sannan nabarshi ya tafasa sannan na wanke shi na zuwa oil da kayan Miya na soya sannan na sake sa ruwan

  3. 3

    Nasa Maggi curry,onga, time and so so sannan nasa rice dina na rufe sannan yayi na sauke dats all

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatimah Birma
Fatimah Birma @cook_15505849
rannar
Gombe

sharhai

Similar Recipes