Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Alayyahu
  2. 2 cupsrice
  3. 4 cupswater
  4. Onions
  5. Ginger
  6. Garlic
  7. Pepper
  8. Tomatoes
  9. Seasonings
  10. Oil
  11. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko za ki zuba mai a tukunya ki soya albasa da ginger garlic patse,kizuba jajjage da seasonings.

    Ki sa ruwa ki barshi ya tafasa.

    Ki zuba shinkafa a cikin bowl ki kwara mishi ruwan zafi ki barshi for 3 minutes(sabida starch din ya ragu)ki wanke shinkafan ki sa a colander ya tsiyaye.

    Ki kawo shinkafa ki zuba cikin tukunyar ki rufe ki barshi ya dahu

    Daga karshe Ki wanke yankakken alayyahun ki sa ka

    Ki rufe bayan yan mintuna ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Shaqsy_Cuisine
Shaqsy_Cuisine @shaqsy_cuisine
rannar
Adamawa state
Foodie😄❤️Loves cooking 🥘 and baking🍰
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes