Simple Sauce 🤤

Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳
Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳 @Hh08138400
Zaria, Kaduna, Najeriya

I Love It 🥰 yes I do 😊

Simple Sauce 🤤

I Love It 🥰 yes I do 😊

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Mintuna 30mintuna
Mutane 3 yawan abinchi
  1. Kwai2
  2. Cabbage madaidaichi
  3. 3Carrots manya
  4. 1Cucumber bubba
  5. 1Albasa babba
  6. Lawashi + mai
  7. Tomatoes 3,
  8. pepper 3
  9. Kayan kamshi + sinadaran dandano
  10. Maggy d sauran kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

Mintuna 30mintuna
  1. 1

    Da farko na yanyanka Duk Wani abu dana lissafo a sama Saiki aje agefe.

  2. 2

    Ki dauko Kwai ki fasa Saiki sa dan maggy kadan, ki Kada Saiki zuba mai a pan Sai soya saikiyita juyawa, ki sake a bowl.

  3. 3

    Ki zuba mai a pan tareda zuba w Abubuwan d kk yayyanka, ki juya, kisa sinadaran dandano d kayan kamshi,

  4. 4

    Kiyita juyawa har Sai komai y hade jikinshi. A karshe sai zuba kwai d kk soya Saiki juya…

  5. 5

    Shkenan. Zaki iya chi d white rice, white yam, spaghetti etc

    Really enjoy it

  6. 6

    Nache nawa d white yam neh 🤤

  7. 7
  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳
rannar
Zaria, Kaduna, Najeriya

Similar Recipes