Soyayyen Dankalin Bature da Kwai

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Abun baa cewa komai🥰😍😋

Soyayyen Dankalin Bature da Kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Abun baa cewa komai🥰😍😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3mintuna
1hour
  1. 15 pcsDankalin Bature
  2. 3Kwai
  3. 2Tomatoes
  4. Albasa 1karami
  5. Mai
  6. Gishiri
  7. Maggy

Umarnin dafa abinci

3mintuna
  1. 1

    Ki fere dankalinki kamar haka

  2. 2

    Kizuba Gishiri kadan

  3. 3

    Ki daura Mai a wuta kizuba ki Fara soyawa

  4. 4

    Kin Gama soyawa gayinan a Collander

  5. 5

    Done wid d Irish

  6. 6

    Ga haddin Kwai nan

  7. 7

    Ki fasa kwai 3 ki kada

  8. 8

    Gayinan na kada

  9. 9

    Kizuba a Frying pot ya soyu ki juya saman

  10. 10

    Done Masha Allah 😋😋😋

  11. 11

    Alhamdulillaah ❤️🌷❣️😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes