Scramble Sultan Chips II

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

We Enjoy & We Lovit 😋😋😋🥰 @ Breakfast

Scramble Sultan Chips II

We Enjoy & We Lovit 😋😋😋🥰 @ Breakfast

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hour
mutane 3 yawan abinchi
  1. Cabbage kadan
  2. 3Koren tattasai & Jan Tattasai
  3. Albasa karami
  4. Maggy 2 sai Kayan kamshi
  5. Mangyada d kuma Dankali
  6. Kwai Guda4
  7. Salt

Umarnin dafa abinci

1 hour
  1. 1

    Na wanke kayan lambuna na yankashi kamar haka

  2. 2

    Na fasa kwai na ije agefe

  3. 3

    Na fere dankali na yanka na sa gishiri na soyata

  4. 4

    Bayan nagama sai na Zuba mai kadan awuta nazuba Kayan lambu na ta juyawa tareda sinadaran dandano d Kayan kamshina. Ina gamawa sai na zuba Dankalinah na juya

  5. 5

    Shkenan Nagama muka karya dashi

  6. 6

    Alhamdulillah

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

Similar Recipes