Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Gyada kufi
  2. 1Kwai
  3. 2Flour kufi
  4. 1/2 tspBaking powder
  5. 1 tspFlavour
  6. 1/2 cupRuwa
  7. 4 tbspSugar
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sami kwano sai ki fasa kwai guda daya aciki sai ki sa sugar da baking powder da flavour da ruwa Rabin kufi aciki sai ki juya

  2. 2

    Zaki sami gyadar ki me kyau sai ki gyara ta ki zubata a roba me fadi sai ki dakko ruwan kwan nan naki wanda kika hada ki zuba kadan aciki sai ki juya sai ki dakko flour ki zuba akai sai kiyita juya robar da sauri da sauri sai ki kara dakko ruwan kwai ki kara zubawa acikin gyadar dai ki juya ki dakko flour ki Kara sai kiyita juyawa haka zakiyita har sai flour tabi jikin gyadar baki daya.

  3. 3

    Zaki zuba mai a kasko sai ki daura akan wuta kisa wuta kadan idan yayi zafi sai ki dakko peanut dinki ki zuba aciki sai ki soya a hankali har sai tayi brown sai ki kwashe.

  4. 4

    Gashi nan peanut dinmu ta hadu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysher Babangida (Ayshert Cuisines)
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes