Peanut Burger

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Dedicated to Aunty Aisha Adamawa Thank you for every thing.#CKA

Peanut Burger

Masu dafa abinci 11 suna shirin yin wannan

Dedicated to Aunty Aisha Adamawa Thank you for every thing.#CKA

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
8 yawan abinchi
  1. 3Gyada Kofi
  2. 6Flour Kofi
  3. 1Sukari Kofi
  4. 4Kwai
  5. Man suya
  6. 1 tspGishiri
  7. 1 tspBaking powder

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Wannan sune kayan da Mike bukata yayin wannan girki

  2. 2

    Dafarko zaki samu bowl ki zuba sukari kisa gishiri da baking powder ki kadasu sosai

  3. 3

    Saiki samu katuwar roba ki zuba gyadarki bayan kin gyara gyadar kenan, saiki zuba mixture din nan na hadin kwai kadan saiki juya ya hade da gyadar ya shige sosai saikisa flour ki juyasu sosai ko ki dunga bakatawa kinayi kina cire wadanda suka hade sannan kina kara flour akai

  4. 4

    Step din sama zaki maimaitashi har sai mixture dinki ya kare akalla zakiyine sau 5 ko 6 saiki kawo rariya ki tankade

  5. 5

    Saiki Dora mai a wuta Idan yayi zafi ki zuba ki soya till golden brown

  6. 6

    See fine ohhh thank you aunty Aisha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes