Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Flour
  2. Eggs
  3. Yahi
  4. Maggie
  5. Oil
  6. Albasa
  7. Tumatir
  8. Kuka
  9. Alabo
  10. Kuka

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki dora ruwa a tukunya ki wanke kwai ki kulla a leda ki jefa

  2. 2

    Ki tankade flour da kuka da alabo kisa ruwan kanwa ki kwaba

  3. 3

    Idan ruwan ya tafasa ki ringa gutsira kina jefawa har ki gama

  4. 4

    Idan yayi ki kwashe a ruwan sanyi

  5. 5

    Kiyi serving a playes

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
on
Jos

Comments

Similar Recipes