Romon kayan ciki

Habiba Abubakar
Habiba Abubakar @UmmuMuhammad2
Sokoto

Baya bukatan Kaya da yawa

Romon kayan ciki

Baya bukatan Kaya da yawa

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kayan ciki
  2. Albasa
  3. Mai
  4. Maggie
  5. Gishiri
  6. Kayan kamshi
  7. Tattasai
  8. Tafarnuwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke kayan cikinki ki gyara Shi sosai ki zuba ruwa a ciki da Dan yawa sann ki daura a wuta

  2. 2

    Sann ki yanka albasanki da tafarnuwanki ki sa a ciki Sai kisa Dan gishiri da Maggi a ciki ki rufe

  3. 3

    Idan ya dakko nuna Sai ki diga Mai a ciki kisa dakakken tattasai ki Kara albasa sann ki barshi ya nuna sosai

  4. 4

    Za a it's ci da bread ko a ci haka nan

  5. 5

    Aci lafiya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Habiba Abubakar
Habiba Abubakar @UmmuMuhammad2
on
Sokoto
cooking is full of fun
Read more

Comments

Similar Recipes