Ingredients

  1. Cous cous
  2. Albasa,taruhu,cabbage,
  3. Mangyada,curry,carrots
  4. Maggie, salt,

Cooking Instructions

  1. 1

    Wannan Sune abubuwan bukata,da farko na yanka albasa,carrots, Sannan na jajjaga,attaruhu,nazuba akan cous cous din tare da curry,Maggie,da gishiri Sai na yayyafa ruwa kadan tare da Dan mai

  2. 2

    Nan Kuma lokacin Dana hada ne ina juya shi

  3. 3

    Bayan da na hada shi Sai na samu bakar Leda sabuwa Sai na xuba dambu din Acikin ta na daure led an sosai,saina sa shi cikin tukunya na barshi yay ta tafasa na tsawon mintuna Dan ya turara

  4. 4

    Bayan ya turara ana ci da mai da yaji. enjoy...

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mmn Khaleel's Kitchen
Mmn Khaleel's Kitchen @cook_13823014
on
Jigawa state Nigeria

Comments (2)

Similar Recipes