Ingredients

5 servings
  1. Wake
  2. Kayan miya
  3. Ajino moto
  4. Salt
  5. Oil for frying

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki jiqa wake ki surfa ki bar shi ya jiqa, ki rege shi ki gyara kayan miya ki zuba ki Kai a niqa miki idan an markado sai ki zuba ajino moto da gishiri ki buga shi sosai ya bugu

  2. 2

    Ki daura mai a wuta ki soya kosai ki bar shi ya soyu

  3. 3

    Ki juya ta daya gefen ya soyu yayi ja

  4. 4

    Sai a kwashe aci da yaji da kunu

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
on
Bauchi
cooking is my style
Read more

Similar Recipes