Akara(kosai)

ZUM's Kitchen
ZUM's Kitchen @zeeumarjg
Kano

#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai

Akara(kosai)

#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Wake
  2. Tattasai da Attaruhu
  3. Albassa
  4. Mai
  5. Maggi nd gishiri
  6. Flour(optional)

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki samu wakenki iya yawan yadda kike da bukata ki xuba mai ruwa snn ki xuba a turmi ki surfasa dusar ta fita daga jikinshi,snn ki juye a roba ki wanke shi tas ki cire duk wnn hancin waken daga jikinshi.

  2. 2

    Snn ki gyara tattasanki da attaruhu da albassa ki wankesu snn ki xuba akan wankakken wakenki ki sa ka wata karamar roba akai a zubo miki ruwan markadan akai sbd kar a cika mikishi a cikin marka danki sai kibada akai miki markade.

  3. 3

    Byan an markado miki sai kisa maggi da gishiri zaki iya yanka albassa ki xuba in kinaso snn ki xuba flour ita ma ba dole bace sai dai tana kara mishi laushi snn ki xuba ruwan marka den nan naki snn ki bugashi da ludayi,Karki bari yayi miki ruwa

  4. 4

    Snn sai ki dora mai a wuta ki soya sa da albassa sai kisa cokali kina diba kina sawa aman,snn saki dinga juyawa in bayan yayi ja gaban ma yayi,Kar ki samai wuta sosai Sbd waje zai yi amma ciki danye so dat wutar dai dai dai dai.

  5. 5

    Inyayi sai ki tsame a kwalanda.zaki iya ci da kowanne irin kunu

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
ZUM's Kitchen
ZUM's Kitchen @zeeumarjg
on
Kano
I like to cook different types of dishes
Read more

Comments (2)

Amierah S-Man
Amierah S-Man @Moon
#Ramadancontest zaki sa... edit

Similar Recipes