Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kubewa
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Daddawa
  5. Dakakken kifi(Cray fish)
  6. Garlic powder
  7. Maggi
  8. Salt
  9. Manja
  10. Cray fish
  11. Kanwa ungurnu(potash)

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaa wanke kubewa tas sai a tsane ta

  2. 2

    Sai a sami grater a goga ta ajikin sa

  3. 3

    Idan an gama zaa dora ruwa kadan a wuta sai a saka kanwa ungurnu a ciki a bari ya tafasa

  4. 4

    Sai a dauko gaggagiyar kubewar a zuba aciki ayi anfani da whiska ko bulugari a juya har ya hade zaa ga tayi yauki sosai kamar minti 5 sai a sauke sannan kuma a rage wuta lkcn da ake zubawa.

  5. 5

    Wasu daganan kawai idan sun tashi sai su zuba miyar a kwano sannan su kawo stew su zuba akan kybewar sai ci

  6. 6

    Amma ni na jajjaga albasa attaruhu,Sai na dora tukunya a wuta tare da manja da yayi zafi sai na zuba jajjagen nadan soya sai na zuba ruwa rabin karamin cup,nasa daddawa,maggi,salt,garli powder,dakakken cray fish na gauraya sannan na rufe har sai da ya tafasa sosai

  7. 7

    Sai na sauke shi sannan na hada da wannan dafaffan kubewan

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
on
Kano
Cooking is my pride
Read more

Similar Recipes