Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Ƙwai
  2. Ruwa
  3. Food colours

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaa samu tukunya a zuba ruwa sannan asa ƙwai yadahu

  2. 2

    Bayan yadahu sai abarshi yahuce ko kuma asashi acikin ruwan sanyi sannan sai a ɓare

  3. 3

    Bayan anɓare sai asamu cups 4 kowane azuba kala da ruwan sanyi aciki

  4. 4

    Sannan sai asa kowane ƙwai acikin ruwan kalar yayi minti 10/15mins sannan sai acire ƙwan daga cikin ruwan kalar. Zaa ga ƙwan ya chanza daga fari yakoma kalar da aka sanya

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Written by

KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
on
Katsina

Similar Recipes