Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 8 cupsFlour
  2. 1 teaspoonBaking powder
  3. Water,
  4. For the filing
  5. Carrot
  6. Spring Oninons
  7. Minced meat
  8. Pepper
  9. Spices
  10. Oil
  11. Non stick frying pan
  12. Brush na paint

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaka kwaba flour dinka kwabin wainar flour, zakaa sa maggi da gishiri da curry da baking powder, zaka iiya sa egg(optional), Sai ka aje a gefe daya. Zaka iya kwaba sa a blender saboda kada yayi gudaji

  2. 2

    Sai kizo ki tafasa namanki da kayan kamshi da maggi da albasa da tafarnuwa, idan yayi sai ki daka da shi a turmi

  3. 3

    Sai ki dauko pan dinki mai dan girma, kisa oil kadan,, sai kisa onions, sai ki dauko nikakken namanki kisoyasa yayi wara wara, sai ki sa kayan miyanki tartasai da albasarki mai lawashi da carrot da irish, sai kisa ruwa kadan kina dubawa kada ya qone, da ya dahu sai ki sauke

  4. 4

    Sai ki dauki non stick pan dinki ki shafa masa oil kadan, sai ki dinga shafa kwabinki wit brush na paint da yayi sai ki sauke, sai ki yi folding dinsa kamar yanda nayi a pic, but springrolls idan kika shafe pan din complete, bazaki rabashi ba, kina sa sauce dinki sai ki foldin both sides sai ki yi yi Rollin

  5. 5

    Sai ki sa oil yayi zafi, sai ki soya. Aci lapiya

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
FatyYarabba
FatyYarabba @FatimaYarabba
on
Sokoto State.

Comments

Similar Recipes