Crispy springrolls nd samosa
Steps
- 1
Bring out the dry ingredient ki hada da flour,cornflour nd little salt Kiyi mixing snn ki xuba ruwa ki kwaba Kmr kwabin wainar flour amma karya kai kwabin waina ruwa.
- 2
Ki samu frying fan dinki wanda baya kamu ki dora a kan wuta ya dau zafi sai ki kawo kullinki kisa irin abin nan da zaki ganshi kmr na fenti,in kika tsoma shi a cikin kullinki sai ki shafa a jikin kaskonki kmr yadda ake shafa fenti,da kin shafa zakiga ya tsotse snn zakiga yana dagowa da kanshi sai kisa hannu ki ki ciroshi ki ajjiye a plate.hk zaki tayi har ki gama.
- 3
Fillings:ki tafasa nmanki da maggi da albassa snn ki yayyanka cabbage dinki da Albassa ki wanke ki goge bayan carrot snn ki gogashi snn ki yayyanka namnki Kanana kanana.
- 4
Snn ki sa kasko akan wuta ki xuba mai dai dai misali ki xuba namanki,cabbage,onion,carrot ki kawo maggi yadda zai ji miki ki zuba snn ki dinga juyawa har su dahu,sai sauke.
- 5
Ki dauko wnn flour da kika gama sarrafa ta ki gyara bkinta snn sai ki zuba fillings dinki Kiyi fara rolling in kin kawo tsakiya sai ki ninko gefe da gefenshi snn ki cigaba da rolling in kinzo karshe sai ki samu ragowar kullin flournki ki shafa a karshen snn ki danne hka zaki tayi har iya yawan springrolls dinki.
- 6
Shi kuma samosa zaki gyarashi dg circle shape zuwa square shape snn ki ninko gefe da gefe yadda zai baki triangle shape snn ki manne da kullinki xuba fillings dinki snn ki rufe dayan gefen shima ki like shima Hk zakiyi tayi har ki gama.
- 7
Kisa mai a kasko kisa albassa intayi ja sai ki kwasheta snn ki xuba springrolls dinki da samosa ki soya.
- 8
Note:ana sa corn flour ne in kinaso abinki yayi crispy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
-

Ramaben Joshi
-

ZMA
-

Bianca Mwale
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Egg Chicken Moglai Kolkata Street Style
Amrita Chakroborty
-

Chicken Zucchini Bake with Cheese and Tomatoes (Oven Recipe)
OnlyProven Recipes
-

Beena Radia
-

Pumpkin Leaf Red Lentil Fritters(Kumropataye Musur Daler Bora)
Swati Ganguly Chatterjee
-

pinal Patel
-

Christina
-

Layla (lulu)
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Cheryl
-

Quick corn and potato fritters (one batter)😊
tanveer sayed
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Fatima Dewa
-

Mashed potatoes with beef stew
Jesca Rose
-

Egusi with grilled chicken and fufu
Hilary nehemiah -

Mahrukh Mustaqeem
-

Joyeta Biswas
-

Mamisyeldu Kitchen
-

Shredded beef and chicken sauce
Farydah_as
-

Faiza Ghazi
-

Aishatu Auwal





Comments