Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Noodle
  2. Seasoning
  3. Vegetables
  4. Veg oil
  5. Spices
  6. Eggs

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki tafasa ruwa ki sa kayan miya da kayan kamshi,sannan ki saka taliyarki da mai,ki barshi y dahu.

  2. 2

    Ki yanka vegetables dinki kiss a gefe,idan taliyar ta dahu,ki fasa kwanki ki zuba a ciki kita juyawa har sai kinga y kama jikinsa.

  3. 3

    Idan y gaba hade jikinsa sai ki sauke ki zuba a plate a saka vegetables din da aka yanka sai kuma aci lfy.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Cook Today
Dg Kolis Bakery🍩🍽🎂🍰
on
Kano
Fatimah abdullahi riruwai by name, CEO @dg kolis bakery.love made edible 😋
Read more

Similar Recipes