Dafadukan kuskus

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kuskus
  2. Karas
  3. Albasa
  4. Attaruhu
  5. Curry
  6. Tafarnuwa
  7. Mai
  8. Lawashin albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke kayan miya sai a jajjagasu a aje a sami tukunya mai kyau a dora a wuta a zuba mai idan yayi zafi sai a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi curry gishiri sai a kara ruwa a rufe tukunyar a barshi ya tafasa sai a sai a zuba yankakken karas tare da kuskus a gauraya sannan a zuba lawashin albasa abarshi ya karasa sai a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rauda sunusi
rauda sunusi @cook_16706781
rannar

sharhai

Similar Recipes