Nama da dankali

Masu dafa abinci 21 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dafaffan Nama
  2. Dafaffan Dankalin turawa
  3. Jajjagen targu da tattasai
  4. Albasa
  5. Koren tattasai
  6. Dandano
  7. Kayan qamshi
  8. Man gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki yayyanka dafaffan naman ki en daidai tare da dankalin

  2. 2

    Ki soya mai a wuta kisa jajjagen ki motsa ya soyu

  3. 3

    Ki yanka koren tattasa da albasa kisa a ciki, ki sa dandano da kayan qamshi, ki zuba nama ddankali. Ki soya kina motsawa.

  4. 4

    Ana iya ci da shinkafa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Halymatu
Halymatu @halymatu
rannar
Kano State, Nigeria
Cooking is a hobby for me.. it runs in my blood
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes