Dafadukan taliya da macaroni

zainab mahmud
zainab mahmud @cook_16710391
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke kayan miya sai a jajjagasu a zuba mai a tukunya a dora a wuta a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi curry gishiri tafarnuwa a gauraya sannan a kara ruwa a rufe tukunyar a barshi ya tafasa sai a zuba taliya da macaroni a gauraya sannan a rufe a barshi ya dahu sannan a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zainab mahmud
zainab mahmud @cook_16710391
rannar

sharhai

Similar Recipes