Coconut laddo

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
Kaduna

Yana da dadi musamman mutun ya ci sa a daidai sadda yake jin kwadayi.

Coconut laddo

Masu dafa abinci 25 suna shirin yin wannan

Yana da dadi musamman mutun ya ci sa a daidai sadda yake jin kwadayi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. kofi daya kwakwar da aka kankare bayanka aka goga kanana
  2. Rabin kofi condensed milk
  3. 1/4kofi dakakken biskit
  4. babba daya madarar gari Cokali
  5. babba daya suga (ba dole bane) Cokali
  6. Desiccated coconut
  7. Sprinkles (ba dole bane)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A zuba kwakwar a cikin kasko ko tukunya haka mai fadi. A kunna wuta kadan

  2. 2

    Ga abubuwan bukata. Amma na manta ban dauka da suga bah😂

  3. 3

    Sai a zuba madarar gari a ciki

  4. 4

    A zuba dakakken biskit. Na yi amfani da pure bliss

  5. 5

    A zuba condensed milk

  6. 6

    Sai a zuba suga

  7. 7

    Ki yita juyawa har sai komai ya hade, sugan ya narke duka. A 'kalla minti goma.

  8. 8

    Sai ki sauke ki barshi ya huce. Ki rinka luliya shi daidai girman da kike so kina sakawa a cikin desiccated coconut dinki. Idan kin gama duka sai ki watsa sprinkles. A saka a fridge ya yi sanyi a ci da dadi

  9. 9
  10. 10
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes