Doya da kwai

mabaruka's kitchen
mabaruka's kitchen @cook_17380424

Tayi dadi sosai#kanostate

Doya da kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Tayi dadi sosai#kanostate

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
4 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki fere doyarki ki wanketa ki yanka

  2. 2

    Saiki dorata a tukunya ki tafasa kisa mata sinadarin dandano idan ta dahu saiki sauke

  3. 3

    Saiki samu kwano ki fasa kwai kiziba aciki kiyanka albasa ki wanke ki zuba saikisa sinadarin dandano ki kada sosai

  4. 4

    Ki dora mai a wuta idan yayi xafi ki dauko doyar kisa a kwai saikisa ruwa mai ki soya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mabaruka's kitchen
mabaruka's kitchen @cook_17380424
rannar

sharhai

Similar Recipes