Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere doya kidora a wuta kisa dan gishiri inta dahu kisauke kiyanka

  2. 2

    Kifasa kwai ki zuba dandano da albasa kisa black pepper ki kada kidora mai a wuta idan yayi zafi saiki rika sa do yar a ruwan kwan kina soyawa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes