Doya da kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Kwai
  3. Man gyada
  4. Albasa
  5. Sinadarin dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere doyarki ki wanke ta ki zuba ruwa a tukunya sae kisa doyar ki dora a wuta

  2. 2

    Idan ta dahu ki sauke ki yayyanka ta sae ki kada kwai kisa sinadarin dandano ki dora mae a wuta idan yayi zafi sae zuba doyar a ruwan kwai sae ki saka a man idan ta soyu sae ki tsame😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HAUWA Ahmad
HAUWA Ahmad @cook_16128479
rannar

sharhai

Similar Recipes