Doya da kwai

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Akwai dadi

Doya da kwai

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka doya ki dafa, Ki fasa Kwai kisa albasa da maggi da Kayan kamshi, ki yanka albasa sannan ki zuba doya aciki.

  2. 2

    Ki soyata sama da kasanta.

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes