Paten couscous da wake

Hauwa Musa
Hauwa Musa @aymats
Zaria

Ina son dafa cous cous sosai din bayi da wuyan dafawa

Paten couscous da wake

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Ina son dafa cous cous sosai din bayi da wuyan dafawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Couscous
  2. Tumatur
  3. Tarugu
  4. Tattase
  5. Albasa
  6. Zogale
  7. Alayahu
  8. Rama
  9. Man gyada
  10. Dafaffen wake
  11. Busheshen kifi
  12. Maggi
  13. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Jajaga Mayan miya duka sai ki soya shi in ya soyu ki zuba ruwa ki zuba maggi,gishiri, kifi, spices da wake ki rufe tukunyan ya tafasa bayan ya tafaso,ki juya couscous din kin bat shi kan with kaman minti 5

  2. 2

    Ki wanke dukka ganyen ki zuba cikin couscous din sai ki juya ki kara mishi minti 5

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Musa
Hauwa Musa @aymats
rannar
Zaria
I've always like experimenting with ingredients in my kitchen
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes