Danbun Couscous

UmmuB spices
UmmuB spices @ummuB2013
Bauchi

Abin mar marine

Danbun Couscous

Abin mar marine

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Couscous
  2. Tattase attarugu,albasa
  3. Ganyen zogale
  4. Kayan dandano
  5. Mangyda,
  6. Kifi soyayye, cucumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Wanke tattase,attarugu da albasa sai ki jajjaga ki, soya sama sama.

  2. 2

    Zuba couscous a roba,ki juye kayan miyan akai ki gauraya

  3. 3

    Ki saka ganyen zogalen a kai ki gauraya

  4. 4

    Ki zuba ruwa a tukunya kadan sai ki nemi marfin da zai rufe ruwan said ki juye hadin couscous din a cikin madambaci ko buhun da bai da kauri sai ki turara shi

  5. 5

    Idan yayi sai ki sauke ki Sa maggi,ki yanka kifi kanana ki Sa da mangyada,ki yanka cucumber da albasa ki Sa ki gauraya A CI Lafia.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
UmmuB spices
UmmuB spices @ummuB2013
rannar
Bauchi
All I know about my self is that I love cooking and I don't get ride of it
Kara karantawa

Similar Recipes