Danbun couscous

Hadeey's Kitchen
Hadeey's Kitchen @cook_17326017
Kano

Couscous yana da saukin da fawa kuma yana da dadi sosai barin ma danbun couscous

Danbun couscous

Couscous yana da saukin da fawa kuma yana da dadi sosai barin ma danbun couscous

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mint
2 yawan abinchi
  1. Couscous rabin leda
  2. Gyada kofi daya
  3. 6Attaruhu manya
  4. 3Albasa manya
  5. Man gyada kofi daya ko rabi
  6. 4Attasai
  7. Zogale/alayyahu wadatacce
  8. Curry
  9. Maggi
  10. Gishiri
  11. 1Ruwan dumi kofi

Umarnin dafa abinci

20mint
  1. 1

    Da farko Zaki dan gyara gyadarki saiki soyata sama sama ki murje ta Zaki iya dakata kuma Zaki iya barinta haka duk wanda kikeso.

  2. 2

    Zaki samu roba,ki zuba couscous kisaka mangida da attaruhu, tattasai da albasar da kika yanka sai maggi curry da gishiru,

  3. 3

    Saiki zuba man gyada akai da ruwan dumi kadan kijuya sosai.

  4. 4

    Idan komai ya hadi jikinsa yyi daidai sae ka juyeshi a buhu Mai tsafta saiki rufe ki saka cikin madan baci.

  5. 5

    Amma baa so wuta da yawa saboda kunsan couscous baya son wuta sosae da wuri yake dahuwa idan couscous dinka ya turara yyi laushi sae ka sauke zakaji Yana kamshima sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hadeey's Kitchen
Hadeey's Kitchen @cook_17326017
rannar
Kano
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes