Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Spaghetti
  2. Carrot
  3. Attarubu
  4. Albasa
  5. Lawashi
  6. Seasoning
  7. Spices
  8. Meat
  9. 1Tomato
  10. Garlic

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki greating albasarki da attarubu ki yayyanka carrot dinki da lawashinki

  2. 2

    Sai kisamu mai kizuba a tukunyarki kizuba albasa da garlic su dan soyu sai kizuba spices dinki da seasoning dinki sannan kizuba attarubu da tomato

  3. 3

    Idan suka soyu sai ki tsaida sanwan ki ki zuba ruwa ba kunzumemeba dan daidai daidai wanda kikasan zai dafa miki taliyarki

  4. 4

    Sannan dama kin tafasa namanki sai ki saka aciki idan kikaga taliyar ta farayi sai kisaka carrot dinki aciki ki rufe

  5. 5

    Bayan kinga saura dan kadan tayi sai ki zuba lawashinki da kika yanka sai ki rufe

  6. 6

    Idan ta dahu sai asauke aci dadi lapia

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
fatima mahmud isa
fatima mahmud isa @cook_17514591
on

Comments

Similar Recipes