Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Cucumber
  2. Ginger
  3. Sugar
  4. Lemon juice
  5. Flavour (optional)
  6. Kankara

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke ginger da cucumber sai kiyi blending dinsu sai ki tace.

  2. 2

    Zaki sami roba me kyau sai ki zuba juice dinki aciki sai kisa sugar da lemon juice da flavour sai ki juya sosai sai kisa kankara aciki sai asha da iyali.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Aysher Babangida (Ayshert Cuisines)
on
Kano

Comments (2)

Similar Recipes