Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Cus cus
  2. Magi
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Karas
  6. Kasa
  7. Kwai
  8. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko Saki zuba Mai a tukunya idan ya soyu saiki zuba kayan miya yayi saiki tsaida ruwa.

  2. 2

    Sannan ki zuba magi da karas ya tafasa saiki zuba gishiri kadan da curry sannan saiki sauke tukunya daga wuta.

  3. 3

    Saiki dauko cus cus Ina ki zuba acikin ruwan kina zuyawa in kin gama saiki rufe.

  4. 4

    Kaxar kuwa zaki tafasa da kayan dandano saiki kada kwai idan jin soya saiki tsoma kazar a ruwan kwai saiki naida ita cikin Mai ki soya

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116
on

Similar Recipes

More Recommended Recipes