Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki jajjaga kayan miya,ki zuba a tukunya ya tafasa

  2. 2

    Kisa maggi,gishiri,mai da kayan kamshi sai ki sa macaroni,bayan kamar minti Bihar saki kisa taliya

  3. 3

    Stew dinki,kiyi blending kayan miya hadda tomatoes kisoyasu sai kisa ruwa kiba kayan ciki da su maggi da komai ya dahu lokaci daya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
on
Sokoto State

Comments

Similar Recipes